18 Disamba 2016 - 18:20
An yi muzaharar maulidin Manzon Allah[SAWA] a Kaduna da sauran birane a Nigeria

A jiya Asabar 17 ga watan Rabi'ul Awwal 1438 ne 'yan uwa a Kaduna da sauran manyan birane a fadin kasar suka gabatar da muzaharar murnar tunawa da haihuwar fiyayyen halitta Manzon Allah[SAWA] wanda ya sami halartan ambaliyar 'yan uwa musulmi da sauran al'umma a dukkanin fadin kasar..